@profahmadmakari811:

prof-ibrahim-makari✅
prof-ibrahim-makari✅
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 18 November 2025 17:02:20 GMT
86952
17315
334
327

Music

Download

Comments

profahmadmakari811
prof-ibrahim-makari✅ :
Innalillahi wa inna ilaihirraji un 😭 Again ðaya daga cikin Almajiran Maulana Prof Ibrahim Maqari Allah ya masa rasuwa Dr Aliyu Alharazimy Bin Sani sakamakon hatsarin mota da sukayi suna dawowa daga Bauchi wajen ta,aziyyar rashin mahaifiyar Sayyadi Abulfathi Attijjani Bawan Allah tare muka kwana dashi a wajen Mauludin Annabi S A W wanda aka gabatar a garin Zaria satin da ya gabata Allah yajikansa yayi masa rahama Albarkacin Annabi S A W Muna miķa saķon ta,aziyyar mu ga Zawiyyar Maulana Prof baki ðaya Allah ya bamu hakurin wannan rashin 😥🙏
2025-11-19 20:22:35
18
nasarasaiallah
yahaya Ahmad :
malam soyayyar annabi Muhammad sallallahu alaishi wassallam wlh tayi kaga mutum abun Sha,awa
2025-11-20 17:47:46
7
sahibussalati13
Sahibbussalati :
Allah yaqara soyayya
2025-11-19 13:20:32
5
idrisabdullahi5785
idrisabdullahi5785 :
Don Allah don annabi meye sunan wannan kasidar?
2025-11-20 20:19:13
3
baiwarallah232
TA🤍MANZON🤍ALLAH🤍 :
Allah sarki abba nah 🥰🙏
2025-11-19 07:21:15
16
nanataannabi22
Nana Ta Annabi💋🫀🧕 :
Allah sarki mlm Cikaken masoyain Annabi Muhammadu Rasulillahi 😭😭😭🙏🙏🙏🙏💯💯💋💋💋💋🤲🤲🤲🥰🥰🥰
2025-11-18 23:38:39
11
nanahadjara24
na Hadjara :
jinjina ga maulana Prof Ibrahim Maqari. ina jinjina wa iyata Habiba matar ka ina mika gaisuwa ta sheukh imam Junaidu Abubakar dauchi a kay gaisuwata
2025-11-19 06:20:50
8
nbashir35
Nazir M Bashir :
Allah ya kara lafiya da nisan kawana mai
2025-11-19 14:36:59
3
user55424587408188
maman Ihsan :
Allah ya kara kusanci da shugaba S.A.A.W
2025-11-18 19:49:31
12
namanzanallah16
ABDUL ISYAKU :
ya sheik Allah ya kara kusanci ga manzan Allah sallallahu alaihi wasallam
2025-11-20 15:20:35
5
saadiyasirajo
saadiya sirajo :
masha allahu Allah ya faranta ya ƙara kusanci da sayaduna rasoulillah saw maulana
2025-11-19 10:16:13
5
b_h.baltoumi
b_h baltoumi :
2025-11-19 20:33:47
7
user49675548820906
mai yadi :
Allah yaja kwanaka m
2025-11-22 21:12:03
1
mahamatlawaneib79
Mahamat Lawane Ibrahim :
Allah ya Kara lafya 🤲🤲
2025-11-19 08:24:49
5
mahamadou.illla
Mahamadou Illéla :
s a w ☝️
2025-11-19 11:48:44
5
user9406322153210
Abdulbaki Yusuf :
Allah yakara lfy shehu
2025-11-19 07:57:53
2
alhgarbahaske
alhgarbahaske :
saw
2025-11-19 22:49:03
4
suleiman.aniyah
Suleiman Aniyah :
Allah sarki mungode wa Allah
2025-11-20 01:02:27
2
musakalamsk
✨༆🅚︎🅐︎🅛︎🅐︎🅜︎༄༆💫 ✪ :
Allah ya karawa shehi lafiya da nisan kwana bijahi sayyidil Anam 🙏
2025-11-20 08:26:08
1
user84966367952m
imrana abdullahi :
slm
2025-11-21 11:11:39
2
hjyhabiba
حبيبه🌹 :
Masha Allah Alhamdulillah Annabi daiman maulana Muhammad Rasulillah SAW
2025-11-18 23:37:53
3
pleasecanyouhelpmeadamu0
Adamu Abubakar933 :
Maulana Prof Abun kaunata
2025-11-23 18:09:47
0
sanusicashauwal
Sanusi Cash Auwal :
masha Allah
2025-11-21 09:22:13
1
user8559823146012
user8559823146012 :
aslm barka dadari ALLAH YAKARAMA malanlafiya innasu ayiman hanya innada yaruwanda nakisunasa makarantar malan tahadda
2025-11-20 21:49:15
0
ibirahim.da.fulaniasj
ibirahim da fulani :
S A W🤲
2025-11-21 16:31:15
0
To see more videos from user @profahmadmakari811, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About