Wai Yanzu Dr Baka Tinanin Mutuwa Baka Tsoran Allah Duk Abinda Yake Faruwa Kaja Bakinka Kayi Shiru Kullum Kara Yabon Mutanan Banzanan Kake Allah Yaisa Tsakaninmu Daduk Wanda Yake Da hannu A Wannan Taadancin😂
2025-11-24 20:27:20
189
SHARIFAT SHARAFADEEN❤️ :
Turomin acct dinka chairman 😌😂
2025-11-24 21:50:15
61
masoyin rara :
Allah ya kar lpy rara🙏
2025-12-03 22:58:06
1
kamal kantsi20 :
kura sha kurari Kaci ka hanaci sarkin waka🥰🥰
2025-12-03 15:19:15
0
shafeeboy6 :
Daga Jahar sokoto Durin Uwarka Rarara Wallahi Bansonka 😎
2025-11-25 11:32:50
24
A_SAMAD✌️ :
Alaji kaga me sakwkwato nan 💪🥰
2025-11-24 21:29:58
182
Usman_Yana :
Sai kukaji ansace diyar rarara😭😂
2025-11-24 20:10:20
113
surajudeen Aliyu :
ina ina yan sokoto kuxo muhada ma.maigida rarara kudi a comment section 😇🥰😁😁👍👍
2025-11-24 22:00:42
41
Aboubacar____🇳🇪✅ :
Matsiyaci tsinan ne ran shegiya Ana sace bayin alllah yan uwar ka kana Nan kana wa wasu waka Dan diyar shegiya Allah yatsine ma 🪫🪫🪫🪫🪫🪫🪫🪫
2025-11-24 22:15:01
24
Ophicial _Waxeeri🥰 :
Albarkacin baba alu anan zanyi kyutar mota yanzu
2025-11-24 22:02:37
18
𝐒𝐮𝐥𝐞𝐢𝐦𝐚𝐧 𝐑𝐮𝐟𝐚𝐢 🦅 :
Tambuwal 🥱🤍
2025-11-24 22:58:21
23
Yusuf bazza :
wannan Waqar batayi dadi ba wallahi
2025-11-24 21:49:41
7
EXCLUSIVE KAYAN MATA SOKOTO :
Mu sakkwatawa muna godiya wlh kam daga biyamu Waka tayi Masha Allah Allah ya kara daukaka likitan waka 👍👍
2025-11-24 23:35:04
5
best kayan mata sokoto :
ka biryani wlh duk laifinka ka gogeshi wurina kawake gwaninmu💃💃💃💃🥰🥰😂
2025-11-24 22:45:23
13
basiruabbakar1 :
sauran bello turji na sokoto shikuma yaushine za a saki tashi waqar tunda kaga shima sarkin yammane 😭😭🧏
2025-11-24 21:51:50
8
ibrahimfulani8 :
muna roqon Allah suhanahu wata Ala da yatsine maka albarka rarara tunda kai bakada imani qannen mu nachan adaje anamusu fyede wasu ankashe su amma ko waqadaya bakayi ba Allah y Ubangiji da yatsine maka albarka 😭😭😭😭
2025-11-25 11:58:57
4
dattijo :
thanks so much my brother rarara 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍🥰🥰🥰🥰🥰👌👌👌👌👌
2025-11-24 23:15:01
4
It morses :
sarkin yamma sokoto ikon Allah sanata Baba alu wamako