nikam da aure inn Sha Allahu sai a lahira idan anayi
2025-12-07 19:36:20
116
Shayi🥰❤️ :
Mugunta ne yake damusu ai 😂😂😂😂😂babu wanda yakai namiji mugunta
2025-12-07 22:15:24
95
phadeelagentle345 :
Wlh gaskiya kika fada
2025-12-11 10:36:49
0
Deodorant powder and others :
Masu wannan halin sun fi so ki fada da kanki kin gaji yadda zai ce ke kika ce baki iyawa😂😂😂
2025-12-07 19:27:47
53
Chic_luxury :
Ai duk Wanda tace namiji ne zai bata happiness toh tana da aiki babba
2025-12-07 23:10:42
179
BAGs👛👠👘 :
Allah kasakama Mijina da gidan aljannah 3yrs wlh Ina cikin kwanciyan hankali
2025-12-09 10:23:13
8
zahracutie1 :
Kuma sani tsoro wlh ni Wanda zan aura matarshi six months sukayi sukarabu tace y saketa and he refuse to tell me the reason and..am curious 😓
2025-12-08 08:19:15
19
RH :
It’s because they are still benefiting from us . We clean , cook , do laundry, do the dishes , give birth, take care of him on the bed , take care of the kids … yep that’s it my sister.
2025-12-08 19:09:26
51
shop_with_Radeeyerh :
tabbas😫Kai da kake karantah comment Dina insha Allah next year warhaka kasamu Wani matsayi Wanda baka taba tsammani bah insha Allah🙏 Idan har kaji dadin addu’ar nan please kayi following dina 🙏🥰❤️
2025-12-10 03:26:03
3
Lami :
may Almighty Allah bless you
2025-12-10 10:28:13
0
wam habibty :
shi na miji baya sonki Amman baya son wani ya sadu dake shi yasa basa saki
2025-12-08 05:54:11
61
HYSABIL NIGERIA Limited :
I Hope you are married
2025-12-10 20:45:50
1
Aliko mohammed :
and women should remember that there are other ways of getting rewards from Allah not necessarily in that marriage that you are no longer wanted in it
2025-12-07 18:53:16
177
fatiti :
perfectly said wlh hakane he hate me to the extent har nafara tsanar kaina I really loved him Allah ya kawomun mafita bayida makiyiya kamar ni 😭
2025-12-08 16:54:09
4
nafiusaleh329 :
wlh mu maza hk kwai zakaji mace tafita ranka wlh 😅 Bb laifin komai
2025-12-08 09:52:18
11
Rufaida Ibrahim atete :
wlh gaskiyane🥰
2025-12-07 21:15:05
2
Jamil Dyd :
Men distance themselves and withdraw sympathy and empathy when they feel disrespected.