Allah ya Bata Miji Wanda yasan Darajar wannan Babbar Kyauta data Ke da shi
2025-07-21 13:16:04
29
Musaddiq A.M Modibbo :
Allah yayiwa rayuwanki albarka yaqaramiki imani lafiya nisan rayuwa mai aminci sauqin rayuwa kwanciyar hankali tareda aljannar firdaus, Allah yahanaki shan wahalar duniya da lahira yagafartamiki dukkan zunubanki yasanyaki a inuwar al'arshi ranar qiyama yahanaki shiga damuwa Allah yabaki miji nagari da zuria dayyiba wadda zasu taimakeki dakuma addinin musulunci wadda annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam zeyi alfahari dasu ranar qiyama
Allah yabudemeki qofofin alkhairi gabas da yamma yasanya mutuwanki yazomiki dasauqi yasanya kiyi mutuwar shahada Allah ya dawwamardake cikin farinciki har abada
2025-07-22 05:59:46
3
Samjaad online Academy :
I’m Qur’an online teacher 🙏
2025-07-22 08:49:07
2
Hajja khalthum :
Wannan sai mai yawan sallan dare nagari kuma mai gari zai sameta🥰🥰😂
2025-07-21 20:51:11
11
Ibrahim Muhammad ✅ :
Masha Allah Izala duniyar dadi wlh
2025-07-21 11:58:24
12
Bolaji :
اللهم يفتح عليك
2025-07-23 01:49:30
0
ahmerd_ss :
Wanda sautin Al qur,ani yakemai dadi yayimun like
2025-07-22 20:02:08
5
Kainas :
Masha Allah, Allah Yaqarawa rayuwa albarka
2025-07-21 13:09:36
7
7777 :
wanan ba malam Abubakar ba ne 🤔
2025-07-20 21:22:16
3
fatima hassan :
masha allah
2025-07-22 21:47:24
1
Naziru Hamza :
Allahu Akbar ✅ Allaj kae mana arziki da irin matan nan 🙏🙏
2025-07-20 17:12:57
17
Isaslaw :
Aslm, Atemaka min don Allah da number wanan baiwar Allah,mudinga musaafaa🥰
2025-07-21 14:33:59
1
deejahtayi :
Wannan itace assalin mai Capacity🙌🏼 Allah ya kara man san Qurani
2025-07-22 20:01:16
4
Anas Musah 🇬🇭 🇩🇰 :
اللهم اجعل القرآن العظيم ربيع قلوبنا اللهم نور به قلوبنا وقبورنا واشرح به صدورنا ويسر به أمورنا وفقنا لما فيه رضاك
2025-07-22 02:25:50
6
Abdul A,b,k :
Wallahi wannan ko iya muryarta kaji kasan akwai kyau da natsuwa
2025-07-21 06:26:33
20
ALIYU LAWAL920 :
Ameen ya Allah 🙏
2025-07-23 01:52:45
0
sarki investment :
Allah yasa albarka 🤲🤲
2025-07-21 05:11:23
2
Mnaseer58 :
Allahumma Bareek
2025-07-20 17:38:07
4
abu rumaisa :
masha'allah
2025-07-22 09:38:05
0
Maina :
Kaga masu Capacity kenan malam 👌
2025-07-21 06:17:59
2
Hunee's Niqob :
Pls I Sell Niqob made in Nigeria any kind @Hunee's Niqob
2025-07-21 17:58:15
4
Sheikh Shehu Waziri :
kaman Aisha, Masha Allah, Allah yayi albarka
2025-07-21 09:31:30
4
To see more videos from user @twiinkle_, please go to the Tikwm
homepage.