Malam daurawa yace wan da Allah ya batar dashi babu mai iya shirya shi
2025-07-24 15:00:54
14
Sidi 227 :
ka kawo dalili ba wai izzatu ba
2025-07-25 12:55:26
2
Halwa :
Shehu dai'man
ko me zaku fada bazamu bar tijjaniyya ba, yan wahala kawa, kuyi abinda kukeso muma muyi abinda shine daidai.
2025-07-28 07:38:39
4
Luxury life music :
wlh Ina son malamin nan shi yake bamu sallah a masallacin isiyaka rabiu na kwari market. Amma bashi da hujja a kur,ani ko hadisi😂
2025-07-25 07:27:53
7
Comrd Adamu Dauda :
masu zagi suyi zaginsu masu dariya suyi dariyar mu ƴan Faira ne babu abinda zai raba mu da faira
Wanda ya fahimta yagane gaskiyarsa Abinda ya fada yamin likes 🙏🙏
2025-07-26 08:53:52
3
muhammaddahirumuh3 :
a addinin baa kafa hujja da kwatance saidai fadar Allahu (swa) ko kuma sunnah ma aiki (saw)
2025-07-24 13:05:53
22
Y Duwan :
Wlh kuji tsoron allah kufadawa ma biyanku gaskiya kudena dulmiyar dasu, tambayar ka fa yayi aya ko hadisi, amma kazo se kamekame kakeyi
2025-07-25 15:42:17
5
Engr Nura Yahuza :
Allah Yatsine wa Maikarya
2025-07-24 15:53:48
10
Anas :
Allah ya jiƙan Dr Idris da shine cewa zaiyi Ra'ayin Shehu ne kawai kamar yadda koyarwar ibn taimiyya idan ta kauce baya ɗauka
2025-07-26 22:25:26
3
adamuusman770 :
Hmmm Allah yasa mudace zakuyiwa Allah dalla dalla In Sha Allah da harshen larabci
2025-07-24 14:42:35
10
Ukay0024 :
Wannan ita ce hujjar wai? 🤣😂😅😆
2025-07-24 13:24:14
10
Zuhaira's Home :
Sai kwatance kwatance
2025-07-24 15:55:49
13
BIN BAZ :
kai tijjani yayi karya
2025-07-26 05:31:19
5
To see more videos from user @godiyarallahtv, please go to the Tikwm
homepage.